Jump to content

Isaac Ruzama Jimba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isaac Ruzama Jimba
Rayuwa
Haihuwa 1948 (77/78 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Isaac Ruzama Jimba ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kogi, an haife shi a watan Oktoba 1948. Ya yi aiki a matsayin ɗan majalisar tarayya, mai wakiltar mazabar Bassa/Dekina ta tarayya daga 1990 zuwa 2003 da kuma a 2003 zuwa 2007, a matsayin ɗan jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP).[1][2][3]

  1. "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2007-12-21. Retrieved 2025-01-08.
  2. House of Representatives Member | Honourable Isaac Ruzama Jimba". web.archive.org. 2007-10-20. Retrieved 2025-01-08.
  3. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-08