Jump to content

Isack Aloyce Kamwelwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Isack Aloyce Kamwelwe (an haife shi a ranar 30 ga watan Afrilu, shekarar 1956) ɗan siyasan Kasar Tanzania ne kuma memba ne na jam'iyyar siyasa ta Chama Cha Mapinduzi . [1] An zabe shi a matsayin dan majalisa wanda ke wakiltar Katavi a shekarar 2015. Shi ne kuma Ministan Sufuri na Kasar Tanzania.

  1. ↑ "Parliament of Tanzania". www.parliament.go.tz. Archived from the original on 2018-11-22. Retrieved 2018-11-22.