Isah Indris Alhaji
Appearance
5 ga Yuni, 2007 - District: Nasarawa | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party | ||
Isah Indris Alhaji (an haife shi 2 Oktoba 1968) ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kano, Najeriya. Ya wakilci mazabar tarayya ta Nassarawa a majalisar wakilai ta kasa a matsayin dan majalisar wakilai. An zabe shi a karkashin tutar jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) kuma ya yi aiki daga 2007 zuwa 2011.[1][2]