Ismail Sirri Pasha
Appearance
|
| |||||||||||||||||||
13 ga Maris, 1925 - 7 ga Yuni, 1926
30 Nuwamba, 1922 - 9 ga Faburairu, 1923
20 Nuwamba, 1919 - 21 ga Faburairu, 1920
20 Mayu 1919 - 20 Nuwamba, 1919
10 Oktoba 1917 - 9 ga Afirilu, 1919
19 Disamba 1914 - 9 Oktoba 1917
5 ga Afirilu, 1914 - 19 Disamba 1914
23 ga Faburairu, 1910 - 5 ga Afirilu, 1914
12 Nuwamba, 1908 - 21 ga Faburairu, 1910 | |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Haihuwa |
al-Minya (mul) | ||||||||||||||||||
| ƙasa |
Misra Daular Usmaniyya | ||||||||||||||||||
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||
| Mutuwa | 1937 | ||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||
| Yara |
view
| ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | injiniya da ɗan siyasa | ||||||||||||||||||
Isma'il Sirri Pasha (1861 - 1937) (Arabic) masanin injiniya ne kuma ɗan siyasa na Masar. Ya kasance Ministan Ayyukan Jama'a da Tsaro a gwamnatoci daban-daban ƙwara tara tsakanin shekarar 1908 ya zuwa ta 1926. [1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ismail Sirri a lardin Al-Minya. Ya kammala karatun difloma a fannin injiniya daga Paris a 1878, kuma an horar da shi a London. Ya fassara littattafai daga Turanci da Faransanci. Ya rasu a birnin Alkahira. Ɗansa Hussein Serry Pasha shi ma sanannen ɗan siyasa ne.[2]
Ayyukan da aka wallafa
[gyara sashe | gyara masomin]- Riyad al-Anfus fi Tizkar al-Muhandis (رياض الأنفس في تذكار المهندس).
- Al-'Ilm al-Nafees bi al-Fayyum wa Buhayrat Muris Archived 2022-06-01 at the Wayback Machine (1889). Translation of Robert Hanbury Brown, The Fayûm and Lake Mœris (London, E. Stanford, 1892). Ya fassara shi daga harshen Turanci zuwa na Larabci.
- Al-Durar al-Bahiyya (1883). Ya fassara shi daga harshen Faransanci zuwa na Larabci.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 'Umar Rida Kahhalah. "Mu'jam al-Mu'allifin". Google Books (in Arabic).CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Khair al-Din al-Zirikli. "al-A'lam". Maktaba Shamila (in Arabic).CS1 maint: unrecognized language (link)
Hanyoyin Hadi na Waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Ministry of Public Works biography (in Arabic)