Itofiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Isofiya)
Itofiya
የኢትዮጵያ ፌዴራላዊ ዲሞክራሲያዊ ሪፐብሊክ (am)
Federaalawaa Dimokraatawaa Repabliikii Itoophiyaa (om)
ናይኢትዮጵያ ፌዴራላዊ ዴሞክራሲያዊ ሪፐብሊክ (ti)
Flag of Ethiopia (en) Emblem of Ethiopia (en)
Flag of Ethiopia (en) Fassara Emblem of Ethiopia (en) Fassara

Take March Forward, Dear Mother Ethiopia (en) Fassara

Kirari «Land of origins»
Wuri
Map
 9°N 40°E / 9°N 40°E / 9; 40

Babban birni Addis Ababa
Yawan mutane
Faɗi 104,957,438 (2017)
• Yawan mutane 95.04 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Amharic (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Afirka
Yawan fili 1,104,300 km²
Wuri mafi tsayi Ras Dashen (4,533 m)
Wuri mafi ƙasa Danakil Depression (en) Fassara (−125 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 12 Satumba 1974:  (Derg (en) Fassara)
28 Mayu 1991:  (Transitional Government of Ethiopia (en) Fassara)
21 ga Augusta, 1995:  (1995 Constitution of Ethiopia (en) Fassara)
Patron saint (en) Fassara Saint George (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya
Majalisar zartarwa Government of Ethiopia (en) Fassara
Gangar majalisa Federal Parliamentary Assembly (en) Fassara
• Afani oromoo of Ethiopia (en) Fassara Sahle-Work Zewde (25 Oktoba 2018)
• Prime Minister of Ethiopia (en) Fassara Abiy Ahmed (ga Afirilu, 2018)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 111,261,882,913 $ (2021)
Kuɗi Birr Habasha
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .et (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +251
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara, 907 (en) Fassara, 939 (en) Fassara da 991 (en) Fassara
Lambar ƙasa ET

Jamhuriyar Tarayyar Itofiya da turanci Ethiopia,da harshen amhare ( ኢትዮጵያ ) ada an santa da suna habasha, kasa ce dake a kudancin Afirka. Ta kasancee'yantacciyar kasa ce wadda turawan mulkin mallaka basu mulke ta ba har zuwa shekara ta 1936 sai sojojin Italiya suka fada cikin kasar amma 'yan kasar suka yi taron-dangi da sojojin Birtaniya suka kori sojojin Italiya a shekara ta, 1941 amma batasamu 'yancin kanta ba sai da kasar ingila tasa mata hannu a shekara ta 1944.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

a cikin karni na bakwai kafin haifuwar Annabi Isah habashawa sun musu masarauta Aksum a gefan kogin maliya babban birnita Aksum a yanzu ansanta da Eritrea kuma a shekara ta 500 kamin haifuwar annabi Isah manoma da 'yan kasuwanci da suka zo daga kasashen larabawa suka hadu suka yi musu yare daya kuma suka dai-dai ta rubutun su , a tsakiyar karni na hudu se sarki Izana ya shiga tare da 'yan cerci ta Misra, a karni na bakwai bayan haifuwar annabi isah kogin maliya yazama a hannun musulmai, sai Aksum ta rasa kasuwancin ta da alakar ta da taikun Indiya, a karni na goma sai masarautar Aksum ta ruguje tazama tare da wane cerci na Ethiopia a shekara ta 800 bayan haifuwar annabi Isah manoma suka kama biya inshura ga gwamnati kuma suna gina curci curcin da suka fadi har yanzu da kuma sauran su, a da Ethiopia ma'anarta konannar fuska ko bakar fuska

Habasha da Musulunci[gyara sashe | gyara masomin]

Kasar habasha ita ce ƙasa ta farko da ta kare musulmin farko da su ka tsira daga arnan makka, da kyakkyawar dangantakar da take tsakanin musulmai da habasha a zamanin Annabi Muhammad (S. A. W) manzon Allah, amma ta soma wargajewa tsakanin habasha da ƙasashen musulinci a zamanin Umar dan khaddab yardar Allah ta ƙara tabbata a ga reshi, a wannan lokacin habashawa suka yi ruwan bama-bamai a tashar jirgin ruwa ta jidda ƙasar saudiyya abin da yasa musulmai suka maida martani.

A shekara ta 83 ta hijira musulmai suka kama wani birni a kusa da habasha dan su ringa lura da habashawa, a shekara ta 1510 bayan haihuwar Annabi Isah sarauniyar habasha ta aika manzo na musamman zuwa ga aiman wail sarkin Burtugal dan saboda ya ci musulmai da yaki a taikun Indiya ta kuma nemi hadin kai daga wajan shi dan ya turamata da sojoji ta yaki makka sai ya yadda da maganarta ya turumata sojojin masu dumbin yawa ko da haka musulmai sun ci su da yaƙi sun kashe musu babban hafsan sojojin su, amma duk da haka musulmai basusamu dama sun shiga habasha ba.

Addinai[gyara sashe | gyara masomin]

  • 40% kirista
  • 45% musulunci
  • 10% brutustan
  • 5% yahudawa da wa yanda basuda addini


kasashen da suke makotaka da jihohin Itofiya

Iyaka[gyara sashe | gyara masomin]

Itofiya tana daya daga cikin kasashe da suke gabashin afirika tana makotaka da kasashe biyar sune :-

  • daga arewa maso gabashin Jibuti

Jihohin kasar[gyara sashe | gyara masomin]

Bizunga ya Itofiya.

kuma tanada jihohi goma sha daya ko wace jiha da sunan kabila mafi yawa sone:-

game da haka sunada bine biyu na masamman yaren amhari sune Adis ababa da dira dawa

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe