Isra'ila
|
|||||
| Lavar kenedhlek: nagonan | |||||
| baban birne | kudus wurin zaman gwamnati , Tel Abib cebeyar kasuwanci da ambasadoden kasashen duniya | ||||
| birane mafe girma | kudus , tel abib , Haifa , Beersheba | ||||
| [[yaren kasa | Ebrow, larabci , Inglishi | ||||
| tsarin gwamnati | dimokuradiyya | ||||
| yanci daga Majalisar dinkin Duniya | 14 mai 1948 | ||||
| shugaban kasa | |||||
| Firaminista | Jerusalem | ||||
| Brassa sita | Jerusalem | ||||
| Lywydh | Shimon Peres | ||||
| Pennmenyster | Benjamin Netanyahu | ||||
| Iyaka | 20,770 km² | ||||
| ruwa% | 2 % | ||||
| mutunci | 8.134.100 | ||||
| wurin zama | 1949)km² 25 | ||||
| kudi | (NIS) | ||||
| banbancin lukaci | UTC +2 UTC +3 |
||||
| Yanar gizo | .il | ||||
| lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +972 | ||||
Isra'ila tana daya daga kasashen gabas ta tsakiya a cikin tsarenta ita kasar yahudawa ci kuma tanada tsarin dimokuradiyya do yawancin so yahudawa ne amma sunada 'yan tsirarun larabawa musulme da kerista , ana keran su da larabawa ciki ko kuma larabawan Isra'ila , iyakacin Isra'ila yanada baban matsala har ila yau don saboda bata faiyaci iyakacin ta ba tun lukacin da ta zama kasa a shekara ta 1948amma dakwai iyakan da ta dai daita da wasu kasashen larabawa kawa Misra daga sina zuwa Negev , jurdon daga Arabah zuwa maraj bisan wa'yanen sune iyakan da aka fai yaci a yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi , a shekara ta 2000 Isra'ila ta neme a fai yaci iyakanta da lebano a wanan lukaci Isra'ila ta janye dakarunta daga kudancin libano kuma a shekara ta 2005 Isra'ila ta fai yaci iyakanta da Zirin Gaza .
Iyakan Isra'ila karame ne tanada yawan mutane yakai 7000,000 kuma ta sha guabza yaki da makutanta :-