Jump to content

Isra'ila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Israel)
Isra'ila
מְדִינַת יִשְׂרָאֵל (he)
دَوْلَة إِسْرَائِيل (ar)
Flag of Israel (en) Emblem of Israel (en)
Flag of Israel (en) Fassara Emblem of Israel (en) Fassara


TakeHatikvah (en) Fassara
[[File:Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.]]

Kirari«no value»
Official symbol (en) FassaraKahuhu, Anemone coronaria (mul) Fassara, Canaan Dog (en) Fassara, Zaitun da Falafel
Suna sabodaLand of Israel (en) Fassara da Jacob (en) Fassara
Wuri
Map
 31°N 35°E / 31°N 35°E / 31; 35
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.

Babban birniKudus
Yawan mutane
Faɗi9,840,000 (2023)
• Yawan mutane473.76 mazaunan/km²
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiIbrananci
AddiniYahudanci, Musulunci, Kiristanci da Druze
Labarin ƙasa
Bangare naGabas ta tsakiya, Yammacin Asiya da Asiya
Yawan fili20,770 km²
• Ruwa2.1 %
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Levantine, Sea of Galilee (en) Fassara, Dead Sea (en) Fassara, Gulf of Aqaba (mul) Fassara, Jordan River (en) Fassara da Bahar Rum
Wuri mafi tsayiMeron (en) Fassara (1,208 elevation above sea level in metres (en) Fassara)
Wuri mafi ƙasaDead Sea (en) Fassara (−441.5 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiMandatory Palestine (en) Fassara
Wanda ya samarDavid Ben-Gurion (en) Fassara
Ƙirƙira 14 Mayu 1948:  (Declaration of Israeli independence (en) Fassara)
Ranakun huta
Yom HaShoah (en) Fassara (27 Nisan (en) Fassara)
Yom HaZikaron (en) Fassara (4 Iyar (en) Fassara)
Independence Day (en) Fassara (5 Iyar (en) Fassara)
Jerusalem Day (en) Fassara (28 Iyar (en) Fassara)
Rosh Hashanah (en) Fassara (1 Tishrei (en) Fassara)
Yom Kippur (10 Tishrei (en) Fassara)
Sukkot (en) Fassara (15 Tishrei (en) Fassara)
Shemini Atzeret (en) Fassara (22 Tishrei (en) Fassara)
Hanukkah (en) Fassara (25 Kislev (en) Fassara)
Tu BiShvat (en) Fassara (15 Shevat (en) Fassara)
Purim (en) Fassara (14 Adar (en) Fassara)
Passover (en) Fassara (15 Nisan (en) Fassara)
Mimouna (en) Fassara (21 Nisan (en) Fassara)
Shavuot (en) Fassara (6 Sivan (en) Fassara)
Lag BaOmer (mul) Fassara (18 Iyar (en) Fassara)
Tu B'Av (en) Fassara (15 Av (en) Fassara)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic (en) Fassara da unitary state (en) Fassara
Majalisar zartarwacabinet of Israel (en) Fassara
Gangar majalisaThe Knesset (mul) Fassara
• shugaban ƙasar Isra'ilaYitzchak Herzog (mul) Fassara (7 ga Yuli, 2021)
• Firaministan Isra'ilaBenjamin Netanyahu (29 Disamba 2022)
Majalisar shariar ƙoliIsraeli Supreme Court (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara520,700,000,000 dollar (en) Fassara (2022)
Kuɗinew shekel (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.il (mul) Fassara da ישראל. (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+972
Lambar taimakon gaggawa100 (en) Fassara, 101 (en) Fassara da 102 (en) Fassara
Lambar ƙasaIL
Wasu abun

Yanar gizogov.il
Facebook: IsraelArabic Twitter: Israel Instagram: stateofisrael Telegram: Israel_inarabic Youtube: UCt6Fq64J2rTswe4uhZtxNtg TikTok: israel Edit the value on Wikidata
Beṭṭu n 1947
Cikin birnin jerusalem na kasar israila
wasu manya manyan albarkatun kasar Israila bayan ta raba iyaka da zirin gaza

Isra'ila tana daya daga cikin ƙasashen gabas ta tsakiya, ƙasar yahudawa ce, kuma tana bin tsarin mulkin Dimokraɗiyya ne, duk da cewar yawancin al'umman yahudawa ne amma sunada ƴan tsirarun larabawa Musulmai da Krista a ƙasar, ana kiran su da larabawa ciki ko kuma larabawan Isra'ila, iyakar ƙasar Isra'ila har ila yau ba'a fayyace ba, shiyasa ake ta samun matsala har ila yau don saboda bata fayyace iyakacin ta ba tun lokacin da ta zama ƙasa a shekara ta 1948 amma dakwai iyakan da ta dai daita da wasu ƙasashen larabawa kamar Misra daga Sinai zuwa Negev, Jordan daga Arabah zuwa maraj bisan wad'annan sune iyakan da aka fayyace a yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi a shekara ta 2000. Isra'ila ta nemi a fayyaci iyakanta da Lebanon a wannan lokaci ne Isra'ila ta janye dakarunta daga kudancin Lebanon kuma a shekara ta 2005 Isra'ila ta fayyaci iyakanta da Zirin Gaza.

Iyakan Isra'ila ƙarami ne tanada yawan mutane da suka kai 7,000,000 kuma ta sha gwabza yaƙi da makwabtanta; Misali, Misra, Seriya, Labano, Jordan da Falasdinu.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan

Gabashin Asiya

Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen

Kudu maso gabashin Asiya

Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.