Jump to content

Issa Kaboré

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Issa Kaboré
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Rayuwa
HaihuwaBobo-Dioulasso da Burkina Faso, 12 Mayu 2001 (25 shekaru)
ƙasaBurkina Faso
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
KV Mechelen (en) Fassara2019-28 ga Yuli, 2020
Manchester City F.C.29 ga Yuli, 2020-
KV Mechelen (en) Fassara30 ga Yuli, 2020-30 ga Yuni, 2021
  ES Troyes AC (en) Fassara1 ga Yuli, 2021-
S.L. Benfica (en) Fassara1 Satumba 2024-6 ga Janairu, 2025
  SV Werder Bremen (en) Fassara6 ga Janairu, 2025-
 
Muƙami ko ƙwarewafull-back (en) Fassara
Tsayi1.8 m

Issa Kaboré (an haife shi a ranar 12 ga watan Mayu a shekara ta 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Burkina Faso wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Troyes, a matsayin aro daga kulob din Premier League na Manchester City.[1]

Aikin kulob/Ƙungiya

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 28 ga watan Agusta a shekara ta (2019) Kaboré ya sanya hannu kan kwangilar ƙwararru tare da gefen na Belgian na KV Mechelen.

Issa Kaboré

Kaboré ya rattaba hannu a kulob din Manchester City na Ingila a ranar (29) ga wayan Yuli a shekara ta (2020) ya ci gaba da zama a Mechelen a matsayin aro na kakar wasa mai zuwa.[2]

Ayyukan kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kaboré ya fara buga wa tawagar kasar Burkina Faso wasan sada zumunci 0-0 da DR Congo a ranar (9) ga watan Yuni a shekara ta (2019).

An ba shi kyauta mafi kyawun matashin dan wasan gasar a gasar cin kofin Afirka na shekarar (2021) da aka gudanar a Kamaru da ga watan Janairu zuwa watan Fabrairu a shekara ta (2022).

Issa Kaboré

Ko da yake kuma bai zura kwallo a raga a gasar ba, Kabore ya taka rawar gani a fafatawar da Burkina Faso ta yi a matakin mataki na hudu na kai hare-hare da kuma na tsaro. Ya taimaka sau uku yayin da kungiyarsa ta kai wasan dab da na kusa da karshe wanda ta yi rashin nasara da ci (3-1) a hannun Senegal mai nasarar a karshe.[3]

Mutum

  • Mafi kyawun matashin ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Afirka : 2021 [4]


  1. ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "DR Congo vs. Burkina Faso (0:0)". www.national-football-teams.com
  2. ↑ ISSA KABORÉ SIGNS WITH MANCHESTER CITY (BUT STILL REMAINS WITH KVM)" (in Dutch). Mechelen. 29 July 2020. Retrieved 29 July 2020.
  3. ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "DR Congo vs. Burkina Faso (0:0)" . www.national-football- teams.com
  4. ↑ @CAF_Online (6 February 2022). "The Burkinabe Stallion Issa Kabore becomes the best young player in the #TotalEnergiesAFCON2021 #AFCON2021" (Tweet). Retrieved 7 February 2022 – via Twitter.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]