Jump to content

Issashe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Issashe wannan kalma ce da take nuna wadatan abu.Idan akace abu Issashe ne to ana nufin ba'a neman ƙari.[1]

  1. Ya gina Issashen gida mai yalwa.
  2. Ta samu Issashen jari da zata fara kasuwanci
  3. Shekaran jiya anyi Issashen ruwa wanda manoma suna ta murna.[2]
  1. Issa ta mulki
  2. Issa ta ɗukiya.[3]
  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.
  2. Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.
  3. Hermann G, Harris (1907). Hausa Stories and Riddles With Notes and a Copious. The Mendip Press, ltd., Weston-Super-Mare. Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-08-31.