Jump to content

Iyamu Bright

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Iyamu Bright
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Iyamu Bright Aitenguobo ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne.A yanzu haka yana matsayin wakilin Jiha kuma mai wakiltar mazaɓar Orhionmwon II a Majalisar Dokokin Jihar Edo. [1]

A watan Oktoban 2024, wata shida bayan dakatar da shi a watan Mayun shekara ta 2024, majalisar dokokin jihar Edo ta mayar da Iyamu bakin aiki bayan zarginsa da dasa laya a harabar majalisar. [2] [3] [4]

  1. sunnews (2024-05-09). "EDHA crisis: I 've no intention of impeaching Speaker, says Iyamu". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. Atungwu, Matthew (2024-06-24). "Edo Assembly recalls suspended lawmaker, Iyamu". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  3. Akintayo, Opeoluwani (2024-05-06). "Edo Assembly Suspends Three Lawmakers Over Impeachment Plot". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  4. "Edo State Assembly Recalls Suspended Member | AIT LIVE". ait.live (in Turanci). 2024-06-25. Retrieved 2025-01-06.