Izghe
Appearance
(an turo daga Izge)
|
| ||||
| Wuri | ||||
|
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Borno | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Gwoza | |||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Izghe ƙauye ne a cikin ƙaramar hukumar Gwoza, jihar Borno, Najeriya.
Hari
[gyara sashe | gyara masomin]Wani kisan gilla da kungiyar Boko Haram ta yi a ranar 15 ga Fabrairun 2014 ya yi sanadin mutuwar mazauna ƙauyen 106. An sake kai wani hari na biyu bayan ƴan kwanaki, inda aka ƙona kauyen.[1][2][3][4]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nigeria's Boko Haram 'in village massacre'". BBC News. 2014-02-16. Retrieved 2014-05-13.
- ↑ B’Haram murders 106 in fresh attack. Archived 2014-03-19 at the Wayback Machine February 17, 2014 by Emma Anya, Fidelis Soriwei and Kayode Idowu with agency report
- ↑ Nigeria Boko Haram crisis: Anger over second Izghe raid. Retrieved 2014-02-June.
- ↑ Nigeria: Boko Haram attacks Izghe, Borno again. TVC News (retrieved 2014-02-June).