Jump to content

Jabiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jabiri unguwa ce fitacciya dake a garin Funtuwa ta jigar Katsina. Mazaunan unguwar akasarin su manoma ne da fulani makiyaya.