Jump to content

Jackson Irvine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jackson Irvine
Rayuwa
Cikakken sunaJackson Alexander Irvine
HaihuwaMelbourne, 7 ga Maris, 1993 (33 shekaru)
ƙasaAsturaliya
Karatu
MakarantaMakarantar Knox (Australia)
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Frankston Pines (en) Fassara2009-2009191
  Scotland national under-19 football team (en) Fassara21 Satumba 2011-26 Satumba 201131
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Celtic2012-201510
  Australia men's national under-20 soccer team (en) Fassara11 Oktoba 2012-28 ga Yuni, 2013120
  Australia men's national soccer team (en) Fassara2013-8014
Kilmarnock F.C. (en) Fassara15 ga Augusta, 2013-31 Mayu 2014271
  Australia national under-23 soccer team (en) Fassara2014-201580
Ross County F.C. (en) Fassara1 Satumba 2014-31 Mayu 2015282
Ross County F.C. (en) Fassara28 ga Yuli, 2015-14 ga Yuli, 2016362
Burton Albion F.C. (en) Fassara15 ga Yuli, 2016-29 ga Augusta, 20174411
Hull City A.F.C. (mul) Fassara30 ga Augusta, 2017-30 ga Yuni, 202010710
Hibernian F.C. (en) Fassara12 ga Janairu, 2021-31 Mayu 2021150
FC St. Pauli (en) Fassara5 ga Yuli, 2021-no value12215
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa7
Nauyi70 Kilogram
Tsayi179 cm

Jackson Alexander Irvine (an haife shi a ranar 7 ga watan Maris na shekara ta alif 1993) ɗan wasan kwallon kafa ne na Australiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na kulob din Bundesliga FC St. Pauli,wanda yake Kyaftin dinsa, da ƙungiyar ƙwallon ƙasa ta Australiya.

Irvine a baya ya buga wa Celtic, Kilmarnock, Ross County, Burton Albion, Hull City da kuma Hibernian.

Irvine ya buga wa Scotland wasa a matakin kasa da shekara 19,amma daga baya ya zaɓi wakiltar tawagar kasar Australia a matakin manya, kuma an zaba shi acikin tawagar gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 2018 da 2022. Irvine shine kyaftin din na 63 na Ostiraliya.