Jacqueline Arenstein
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 6 ga Yuni, 1921 (105 shekaru) |
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Sana'a | |
| Sana'a |
anti-apartheid activist (en) |
Jacqueline Arenstein (an haife ta 6 Yuni 1921) 'yar gwagwarmayar yaƙi da nuna wariyar launin fata ce ta Afirka ta Kudu.[1] Memba na Jam'iyyar Kwaminisanci ta Afirka ta Kudu (SACP) daga shekara 21, ta kasance wacce ake tuhuma a cikin 1956 Treason Trial kuma an dakatar da ita akai-akai daga shekarun 1960 zuwa 1980.[1][2] A cikin shekarar 1984 an naɗa ta a matsayin mai ba da shawara ga Mangosuthu Buthelezi.[1]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Arenstein Bayahudiya ce,[1][3] kuma kanwa ce ga tsohon Ministan leken asiri Ronnie Kasrils.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 4 5 Barnett, Marcus (11 March 2017). "Sabotaging Apartheid: Interview with Ronnie Kasrils". Jacobin. Retrieved 30 April 2019.
- ↑ "Jacqueline (Jackie) Arenstein". South African History Online. Retrieved 30 April 2019.
- ↑ Shimoni, Gideon (1980). Jews and Zionism: the South African experience (1910-1967). Cape Town: Oxford University Press.