Jump to content

Jacques Baudin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jacques Baudin
Foreign Minister of Senegal (en) Fassara

4 ga Yuli, 1998 - 3 ga Afirilu, 2000
Moustapha Niasse (en) Fassara - Cheikh Tidiane Gadio (en) Fassara
Minister of Justice of Senegal (en) Fassara

2 ga Yuni, 1993 - 3 ga Yuli, 1998
Serigne Lamine Diop (en) Fassara
Member of the National Assembly of Senegal (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Diourbel (mul) Fassara, 14 ga Augusta, 1939
ƙasa Senegal
Mutuwa Dakar, 25 Nuwamba, 2018
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Farfesa, lauya da minista
Employers Collège de France (mul) Fassara  (1678 -  1692)
Imani
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar Socialist ta Senegal

Jacques Baudin (14 ga watan Agustan shekarar 1939 - 25 ga watan Nuwamba shekarar 2018) [1] ɗan siyasan Kasar Senegal ne daga Diourbel . Ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Waje na Senegal daga shekarar 1998 zuwa shekarar 2000. Ya kasance memba na Kwamitin kan yaki da nuna bambanci launin fata.

Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Index Ba".