Jacques Foccart
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Marne (en) |
| ƙasa | Faransa |
| Mutuwa | Faris, 19 ga Maris, 1997 |
| Karatu | |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da French resistance fighter (en) |
| Kyaututtuka | |
| Aikin soja | |
| Ya faɗaci | Yakin Duniya na II |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa |
Rally of the French People (en) |
|
| |

Jacques Foccart (31 ga Agusta 1913 - 19 Maris 1997) dan kasuwan Faransa ne kuma dan siyasa, wanda aka fi sani da babban mai ba da shawara ga shugabannin Faransa kan al'amuran Afirka Ya kuma yi hadin gwiwa a 1959 tare da Charles Pasqua Gaullist Service d'Action Civique (SAC), wanda ya kware a ayyukan boye a Afirka.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]https://www.independent.co.uk/news/people/obituary-jacques-foccart-1273923.html https://www.nytimes.com/1997/03/20/world/jacques-foccart-dies-at-83-secret-mastermind-in-africa.html https://2001-2009.state.gov/r/pa/ho/frus/nixon/e5/55059.htm