Jump to content

Jadawali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jadawali
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na hanyar isar da saƙo da intangible good (en) Fassara
Fuskar time management (en) Fassara

Jadawali wannan kalmar na nufin tsari, watau a tsarin abu daga wani lokacin zuwa wani.[1] A turance kuma ana kiranta da Schedule.

  • Jadawalin karatu tsangaya.
  • Malam Bala ya chanja tsarin shiga aji.
  • Shugaban company ya chanja jadawali
  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.