Jump to content

Jafaru Iliyasu Auna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jafaru Iliyasu Auna
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2 Disamba 2019
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Jafaru Iliyasu Auna dan siyasar Najeriya ne wanda ya wakilci mazabar Rijau/Magama ta jihar Neja a majalisar wakilai ta tara a karkashin jam'iyyar APC. Ya rasu ne a ranar 2 ga Disamba, 2019 a babban asibitin Maitama bayan gajeriyar rashin lafiya.[1][2][3][4] Shehu Saleh Rijau ne ya gaje shi bayan an sake zabe.[5]

  1. Governor Sani Bello Mourns Jafaru, Member Representing Magama /Rijau Federal Constituency". Nigerian Television Authority - Africa's Largest TV Network. Retrieved 2025-01-25
  2. "Rep Jafaru Iliyasu Auna dies - Daily Trust". dailytrust.com/. 2019-12-02. Retrieved 2025-01-25
  3. Idowu, Ronke Sanya (2019-12-02). "Lawan, Gbajabiamila Mourn Death Of Lawmaker, Jaafar Iliyasu Auna". Channels Television. Retrieved 2025-01-25.
  4. House of Reps member, Jafa'aru Iliyasu dies in Abuja – Trending News". Retrieved 2025-01-25
  5. APGA Candidate Rijau Wins House Of Reps Rerun Election In Niger State". Heartbeat Of The East. Retrieved 2025-01-26.