Jump to content

Jam'iyyar Ummah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Jam'iyyar ummah)
Jam'iyyar Ummah
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Indonesiya
Ideology (en) Fassara Islamism (en) Fassara
Political alignment (en) Fassara Siyasa ta dama
Mulki
Shugaba Ridho Rahmadi (mul) Fassara
Hedkwata Jakarta
Tsari a hukumance jam'iyyar siyasa
Tarihi
Ƙirƙira 28 ga Afirilu, 2021
Wanda ya samar
Amien Rais (mul) Fassara

id.partaiummat.id

Jam'iyyar Ummah jam'iyyar siyasa ce a kasar Indonesiya. An sanar da kafa jam'iyya a ranar 1 ga watan Oktoba ta shekarar dubu biyu da asherin 2020 kuma an kafa jam'iyyar a hukumance a ranar 29 ga watan Afrilu 2021.[1][2]

Tsohon shugaban mai bada shawara na jam’iyyar Mandate Party ta kasa, Amien Rais ne ya kafa jam’iyyar. Amien, wanda ya kasance mai ra'ayin Islama ne, mai ra'ayin zamani, kuma zama mai ra'ayin mazan jiya, ya zama shugaba bayan da aka samu baraka a cikin jam'iyyar kan goyon bayan gwamnatin Jokowi.[3][4]

Jam'iyyar na da nufin jawo hankalin masu ra'ayin addinin Islama,[5] wadanda suka kasance dadaddu kuma jajirtattu tun daga lokacin Aksi Bela Islam.[6] Jma'iyyar, duk da ikirarin cewa ita ce "Jam'iyya mai tushen a Pancasila",[7][8] sun dauki manyan masu rajin kare hakkin Musulunci da dama a ciki kuma suka basu manyan mukamai dan su aiwatar da manufofin islama kuma sun aiwatar da manufofin Islama na hannun dama.[6]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Arif, Abdul (2020-10-01). "Amien Rais Deklarasikan Partai Ummat, Ini Tujuannya". AyoSemarang.com (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2021-05-04.
  2. Dzulfaroh, Ahmad Naufal (2021-05-02). "5 Fakta Partai Ummat yang Didirikan Amien Rais, dari Logo hingga Susunan Pengurus Halaman all". KOMPAS.com (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2021-05-04.
  3. Raharjo, Dwi Bowo; Ardiansyah, Novian (2021-04-29). "Beda Ideologi, PAN Tidak Risau Amien Rais Deklarasi Partai Ummat". suara.com (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2021-05-04.
  4. Ghaliya, Gina (2020-05-15). "Amien Rais prepares new party amid PAN internal rift". The Jakarta Post (in Turanci). Retrieved 2021-05-04.
  5. Alfajri, Insan (2020-10-01). "Partai Ummat Dinilai Akan Targetkan Pemilih Islam Populis". kompas.id (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2021-05-04.
  6. 1 2 Syambudi, Irwan (2021-05-03). "Partai Ummat, Cara Amien Rais Mengorganisir Polarisasi Pilpres 2019". tirto.id (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2021-05-04.
  7. Makdori, Yopi (2020-10-01). "Amien Rais: Partai Ummat Akan Pegang Teguh Pancasila dan Aturan Demokrasi". liputan6.com (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2021-05-04.
  8. Subhanie, Dzikrie (2021-04-29). "Deklarasi Partai Ummat, Tasniem Rais Bacakan Teks Pancasila". SINDOnews.com (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2021-05-04.