Jump to content

James Kwame Twum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
James Kwame Twum
Member of the 2nd Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966
Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

1961 - 1965
Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

1961 - 1965
Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Rayuwa
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta Kwame Nkrumah University of Science and Technology Bachelor of Journalism (en) Fassara : public administration (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da ɗan siyasa
Imani
Addini Kiristanci

James Kwame Twum ɗan jarida ne kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Ghana. [1] Ya yi aiki a matsayin ɗan majalisa na mazaɓar Amenfi-Aowin [2] daga shekarun 1962 zuwa 1965 da kuma ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Asankragua daga shekarun 1965 zuwa 1966. [3]

  • Jerin sunayen 'yan majalisar da aka zaba a zaben 'yan majalisar dokokin Ghana na 1965
  1. "Ghana Gazette". National government publication. 1962: 3. Cite journal requires |journal= (help)
  2. "Parliamentary Debates; National Assembly Official Report". Parliamentary Debates. Government Printing Department (Publications Branch). 1964.
  3. "Parliamentary Debates; Official Report, Part 2". Parliamentary Debates. Ghana National Assembly: iv and 8. 1965.