Jump to content

Jami'ar Al Quaraouiyine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Jami'ar Al Quaraouiine itace jam'i ta farkon kafawa tun shekara 857-859 Miladiyya kuma mafi daɗewa da wanzuwa har yanzu haka a duniya wanda Fatima al-Fihriya ta kafa da dukiyan da ta gada daga mahaifinta.