Jami'ar Menoufia
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Misra |
Aiki | |
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Ƙaramar kamfani na | |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1976 |
![]() ![]() |
Jami'ar Menoufia tana ɗaya daga cikin jami'o'in yankunan ƙasar Misira, wadda aka kafa a shekara ta 1976. [1] [2][3] Jami'ar ta fara ne da kwalejoji huɗu (Kolejin Aikin Gona, Kwalejin Injiniya, Kwaleji na Ilimi, da Kwalejin Ilimin Lantarki), sannan ta faɗaɗa daga bisani, kuma ta kafa yawancin kwalejojin da ke da alaƙa da ita har sai da ta zama tana da jumullar kimanin ɗalibai 80000, da ma'aikatan koyarwa da sauran ma'aikata masu kamawa ma'aikata na din-din-din 3000. Babbar hedkwatar jami'ar na a birnin Shibin El Kom.
A halin yanzu, jami'ar tana da kwalejoji 13 da cibiya ɗaya bayan rabuwa da ɓangarorin reshen jami'ar a Sadat City, wadda ta zama Jami'ar Sadat City, mai cikin kashin kanta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Menoufia University". www.4icu.org. Archived from the original on 10 July 2018. Retrieved 17 August 2014.
- ↑ "Menoufia University, Genetic Engineering and Biotechnology Research Institute describes research in metalloendopeptidases". Science Letter. August 3, 2010. Archived from the original on September 21, 2014. Retrieved 17 August 2014.
- ↑ "New Colon Cancer Study Results from Menoufia University, Genetic Engineering and Biotechnology Research Institute Described". Biotech Week. March 23, 2011. Archived from the original on May 10, 2013. Retrieved 17 August 2014.
Hanyoyin hadi na Waje
[gyara sashe | gyara masomin]![]() |
Wikimedia Commons has media related to Jami'ar Menoufia. |
Rukunoni:
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from March 2025
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links
- Wikipedia articles with ISNI identifiers
- Wikipedia articles with LCCN identifiers
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Jami'ar Menoufia
- Jami'o'in a Afrika
- Jami'o'i