Jami'ar Sule Lamido
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Iri |
educational institution (en) |
| Ƙasa | Najeriya |
| Aiki | |
| Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 13 Mayu 2013 |
| slu.edu.ng | |
Jami'ar Sule Lamido jami'a ce ta gwamnati wacce ke a Kafin Hausa, Jihar Jigawa, Najeriya. An kafa ta ne 13 ga watan Mayu 2013, wanda Hukumar Jami'o'in Ƙasa ta ba da lasisi a watan Yulin 2013 a matsayin Jami'ar Jihar Jigawa, kuma an fara ayyukan ilimi a watan Satumba na 2014. A watan Disambar 2014 wani kudiri da Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta fitar ya sauya suna zuwa Jami'ar.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Historical Background". slu.edu.ng. Sule Lamido University. Archived from the original on 28 January 2022. Retrieved 9 October 2017.
- ↑ "State Universities". nuc.edu.ng. National Universities Commission. Retrieved 9 October 2017.