Jami'ar Taraya dake Dutsinma
Appearance
| Integrity and Service | |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
Federal University Dutsin-Ma |
| Iri | jami'a |
| Ƙasa | Najeriya |
| Harshen amfani | Turanci |
| Mulki | |
| Hedkwata | Jahar Katsina |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | ga Faburairu, 2011 |
| fudutsinma.edu.ng | |
Jami’ar Tarayya dake a karamar hukumar Dutsinma wadda ake kira da Federal University Dutsinma tana cikin karamar hukumar Dutsin-ma ta jihar Katsina, wacce ke a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, da iyaka da Jamhuriyar Nijar, Kaduna, Kano,da kuma jihar Jigawa.
Jami'ar an kafatane lokacin Good luck Jonathan yana shuga ban kasar Najeriya aka budeta a watan Fabrairun 2011, lokacin da Ibrahim Shehu Shema yana gwanma jihar katsina, Inda Shugaban kasar lokacin da Gwanma suka budeta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-05-24. Retrieved 2019-09-11.