Jami'ar Yusuf Maitama Sule

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jami'ar Yusuf Maitama Sule
jami'a
farawa2012 Gyara
ƙasaNijeriya Gyara
located in the administrative territorial entityKano Gyara
affiliationNational Universities Commission Gyara
Ginin jami'ar na wucin gadi

Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano, tsohon sunan ta na da Northwest University Kano Jami'a ce mallakin gwamnatin jahar Kano mai mazaunin wucin gadi a tsakiyar birnin na Kano da kuma mazaunin dindindin a kan titin Gwarzo cikin birnin na Kano. Tana daga cikin jamio'in da suka kafu a shekarar 2012 kuma tasamu amincewar hukumar kula da jamio'i ta kasa wato NUC. [1]

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jamil'ar ta Yusuf Maitama Sule University, Kano an kirkireta a shekarar 2012 lokacin gwamnatin Rabiu Musa Kwankwaso domin bunkasa tsohuwar jahar Arewa maso Yammacin Najeriya kuma aka yi mata lakani da North-West University wato Jami'ar Arewa maso Yamma. Sai dai daga baya Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta canza sunan Jami'ar zuwa Yusuf Maitama Sule University domin girmamawa ga Tsohon sanannen dansiyasar nan na Najeriya kuma babban dattijon kasar waso marigayi Alhaji Yusuf Maitama Sule. Ankafa Jami'ar ne domin bunkasa ilimi ba kawai a yankin na Arewa maso yamma ba harma da kasar dama Nahiyar Afrika baki daya.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]