Jami’o’i

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

jami'o'i shine jam'in jami'a, ma'ana makarantar gaba da sakandare wacce ke gaba da kwalejin kimiyya da fasaha a ilmance. Inda ananne mutum yakan samu digiri na daya da na biyu (Master's) harda digirin digirgir wato digiri na ukku (PhD), zama dakta ko Farfesa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]