Jami'ar Greenfield
Appearance
| Knowledge and Dignity | |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
GREENFIELD UNIVERSITY |
| Iri | cibiya ta koyarwa da makaranta |
| Ƙasa | Najeriya |
| Laƙabi | GFU |
| Harshen amfani | Turanci |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2019 |
|
| |
Jami'ar Greenfield jami'a, ce mai zaman kanta a jahar Kaduna, Najeriya . An kafata a cikin watan Janairu ta019, Kuma ta fara gudanuwa 2018/19 a watan Mayu 2019. A cewar shugaban jami’ar Simon Nwakacha, “jami’ar ta kammala shirye -shiryen fara da kwalejoji guda biyu, wato; sashen kimiyyar zamantakewa da gudanarwa da sashen kimiyya da fasaha.” [1] [2] [3]
Hari
[gyara sashe | gyara masomin]An yi garkuwa da dalibai da yawa a shekarar 2021, bayan da `yan ta`adda suka kai hari a Jami`ar.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]
Hanyoyin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Greenfield University 2019/2020 Admission form is out"[permanent dead link]
- ↑ "FG approves 4 new private universities" Guardian (newspaper) Kaduna, Nigeria 2019-01-09 Retrieved on 2019-04-15
- ↑ " Greenfield University Kaduna a product of patriotism"[permanent dead link] New Nigerian Newspaper Kaduna. 2019-04-07 Retrieved on 17-04-2019