Jump to content

Jami'ar Jihar Adamawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Jihar Adamawa

Education for Development
Bayanai
Suna a hukumance
Adamawa State University
Irijami'a
ƘasaNajeriya
Aiki
Mamba naƘungiyar Jami'in Afrika
Harshen amfaniTuranci
Adadin ɗalibai13,861 (2019)
Tarihi
Ƙirƙira2002
adsu.edu.ng
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Jami'ir jahir Adamawa Na mubi

Jami'ar Jihar Adamawa tana cikin birnin Mubi, a gundumar mazabar Arewacin Jihar Adamawa, Nijeriya. An kafa ta a cikin shekara ta 2002 a bisa Dokar Jami'ar Jihar ta Adamawa mai lamba 10 na shekara ta 2001. Taken jami'a shine "Tabbatar da cigaba da habakar Jihar a cikin sauri". [1][2]

  1. ↑ "Adamawa State University". uniRank.org. Archived from the original on 22 July 2015. Retrieved 8 August 2015.
  2. ↑ "Adamawa State University". www.cedol.org. Archived from the original on 1 June 2024. Retrieved 8 August 2015.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]