Jump to content

Jami'ar Najeriya, Nsukka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Najeriya, Nsukka

To restore the dignity of man
Bayanai
Suna a hukumance
University of Nigeria, Nsukka
Irijami'a da open-access publisher (en) Fassara
ƘasaNajeriya
LaƙabiLion and lionesses
Aiki
Mamba naƘungiyar Jami'in Afrika da Ƙungiyar Jami'o'in Bincike na Afirka
Harshen amfaniTuranci da Harshen, Ibo
Adadin ɗalibai23,815
Mulki
HedkwataEnugu
Tarihi
Ƙirƙira1955
Wanda ya samar
unn.edu.ng

Jami'ar Najeriya, da turanci Kuma University of Nigeria Nsukka ko kawai UNN, jami'ar gwamnatin Tarayyar ce dake a garin Nsukka, Jihar Enugu, Nijeriya. Nnamdi Azikiwe ne ya kafa ta a shekarar 1955, amma an buɗe ta ne a 7 ga watan Oktoban shekarar 1960, Jami'ar Nijeriya nada rassa uku – a Nsukka, a Enugu, da kuma a Ituku-Ozalla – wadanda dukkanin rassan suna nan ne a jihar Enugun Nijeriya.

Jami'ar itace jami'a ta farko na kasa, wacce aka tsara ta akan irin tsarin karatun kasar Amurka. Tana kuma daga cikin manyan jami'a biyar a Nijeriya. Kuma jami'a ta farko dake da land-grant university a Afirka. Jami'ar nada tsangayoyin Ilimi guda 15 da sashe na bangarorin karatu guda 102. Jami'ar na gudanar da kwas na karatuka guda 82 na masu digirin farko da kuma guda 211 na masu digiri na gaba.[1]

Jami'ar ta gudanar da murnar cikar ta shekaru 50th da kafuwa a cikin a watan Oktoban shekarar 2010.

  1. ↑ University of Nigeria. Unn.edu.ng. Retrieved on 17 October 2011.