Jami'ar Oxford
Appearance

Jami'ar Oxford, tana a jihar Oxford a ƙasar ar Birtaniya. An kafa ta a shekara ta 1096. Kuma tana da dalibai da suka kai 23,195. [1]Shugaban jami'ar shi ne Chris Patten; mataimakin shugaban jami'ar kuwa shi ne Louise Richardson ce.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Alamar Jami'ar Oxford.
- Kwalejin Balliol, a cikin Jami'ar Oxford
- Kwalejin Linacre ta Jimi'ar Oxford a 2019
- Kwalejin Lincoln a 2016
- University of Oxford Computer Science Lecture Theatre
- Dakin bincike ta Jenner Institute Jami'ar Oxford
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.