Jump to content

Jamie Hanson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamie Hanson
Rayuwa
Cikakken suna James William Hanson
Haihuwa Burton upon Trent (mul) Fassara, 10 Nuwamba, 1995 (30 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Derby County F.C. (en) Fassara2013-2018311
  England national under-20 association football team (en) Fassara2015-201540
Wigan Athletic F.C. (en) Fassara2017-2017170
Oxford United F.C. (en) Fassara2018-530
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

James William Hanson (an haife shi ranar 10 ga watan Nuwamba, 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ko dan wasan tsakiya.

Ya buga wa Derby County, Wigan Athletic, Oxford United da Ilkeston Town wasa a baya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.