Jump to content

Jamie Semple

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamie Semple
Rayuwa
Haihuwa Bellshill (en) Fassara, 17 Mayu 2001 (24 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Braidhurst High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Motherwell F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Jamie Semple (an haife shi ranar 17 ga watan Mayu, shekarar 2001) ya kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Scotland wanda ke buga kwallo a matsayin dan wasan gaba. Ya taba buga wa kungiyar Motherwell, Cove Rangers, East Fife wasa kuma yanzu yana wasa tare da kungiyar Gala Fairydean Rovers.[1][2]

Ayyukan kulob dinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

ya shiga Kwalejin kwallo ta Matasan Motherwell a cikin shekarar 2014, [3] yayin da yake cikin makarantar wasan ta Scottish FA a matsayin dalibi a Makarantar Sakandare ta Braidhurst. [4]

Ya fara buga wasan farko na kungiyar Motherwell a ranar 27 ga Afrilu 2019, [5] A ranar 15 ga watan Satumba, shekarar 2020, Semple ya shiga kungiyar Cove Rangers ta Scottish a kan aro na tsawon lokaci.[6][7] An kawo karshen aronsa a ranar 1 ga watan Fabrairu 2021, lokacin da Motherwell ta dawo da shi.[8]

  1. https://www.motherwellfc.co.uk/2019/04/10/jamie-semple-extends-his-contract/
  2. "Benfica roll out the red carpet for Braidhurst". Scottish Football Association. 14 August 2015. Retrieved 30 April 2019.
  3. "Jamie Semple extends his contract". Motherwell F.C. 10 April 2019. Retrieved 30 April 2019.
  4. "Benfica roll out the red carpet for Braidhurst". Scottish Football Association. 14 August 2015. Retrieved 30 April 2019.
  5. "DUNDEE BOSS MCINTYRE: WE WILL THROW EVERYTHING AT HAMILTON IN SURVIVAL BID". PLZ Soccer. 28 April 2019. Retrieved 30 April 2019.
  6. "JAMIE SEMPLE LOANED TO COVE RANGERS". motherwellfc.co.uk. 15 September 2020. Retrieved 15 September 2020.
  7. "SEMPLE JOINS ON LOAN FROM MOTHERWELL". coverangersfc.com. 15 September 2020. Retrieved 15 September 2020.
  8. Robertson, Euan (1 February 2021). "Motherwell have recalled Jamie Semple from loan spell at Cove Rangers". dailyrecord.co.uk. Retrieved 1 February 2021.