Jamilu Sani
Appearance
Jamilu Sani Jarumin Najeriya ne a masana'antar fina-finan Kannywood.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Sani ya fito a wasu fitattun fina-finai da suka hada da shirin Alaqa, wasan kwaikwayo na Hausa wanda Khalid Kherieeydo da Jamilu Awayman suka shirya. An fara shirin ne a Africa Magic Hausa a shekarar 2022 kuma ya kunshi tarin taurarin Kannywood.[1][2]
Finafinai
[gyara sashe | gyara masomin]- Alaqa (2022)