Jump to content

Jane Naana Opoku-Agyemang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jane Naana Opoku-Agyemang
Vice President of the Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2025 -
Mahamudu Bawumia
Minister for Education (en) Fassara

ga Faburairu, 2013 - 6 ga Janairu, 2017
Lee Ocran (en) Fassara - Matthew Opoku Prempeh
mataimakin shugaban jami'a

2008 - 2012
coordinator (en) Fassara

1991 - 1993
Rayuwa
Haihuwa Cape Coast, 22 Nuwamba, 1951 (74 shekaru)
ƙasa Ghana
Mazauni Jubilee House (en) Fassara
Harshen uwa Yaren Fante
Karatu
Makaranta York University (en) Fassara
Aburi Girls' Senior High School
Wesley Girls' Senior High School
University of Cape Coast Bachelor of Education (en) Fassara : Nazarin Ingilishi, French studies (en) Fassara
University of Cape Coast 1977) Bachelor of Education (en) Fassara
Matakin karatu Bachelor of Education (en) Fassara
master's degree (en) Fassara
doctorate (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yaren Akan
Yaren Fante
Sana'a
Sana'a Farfesa, ɗan siyasa da minista
Wurin aiki University of Cape Coast
Kyaututtuka
Imani
Addini Methodism (en) Fassara
Kiristanci
Jam'iyar siyasa National Democratic Congress (en) Fassara

Jane Naana Opoku-Agyemang (An haife ta ranar 22 ga watan Nuwamba shekara ta 1951)[1] [2] ƴar Ghana ce kuma 'yar siyasa wacce a halin yanzu take aiki a matsayin mataimakiyar shugaban Ghana ta takwas a karkashin Shugaba John Mahama tun daga ranar 7 ga watan Janairun shekara ta 2025. Ta taba aiki a matsayin Ministan Ilimi daga Fabrairu 2013 zuwa Janairu 2017 a karkashin gwamnatin farko ta Shugaba Mahama . Ita farfesa ce a fannin adabi, kuma ta yi aiki a matsayin mataimakiyar shugabar jami'ar jihar a Ghana lokacin da ta zama mataimakiyar shugaban Jami'ar Cape Coast . Ta yi aiki a matsayin Shugabar Jami'ar Mata a Afirka a Zimbabwe har zuwa lokacin da ta yi murabus a watan Agustan 2024.