Jump to content

Jangi Jollof

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jangi Jollof
Asali
Lokacin bugawa2018
Asalin sunaJangi Jollof
Ƙasar asaliGambiya
Characteristics
Direction and screenplay
DarektaBakari Sonko (mul) Fassara
External links

Jangi Jollof fim ne na 2018 na Gambiya wanda aka yi daga wani tarihin da Momodou Sabally, tsohon Sakatare Janar kuma Ministan Harkokin Shugaban Ƙasa a Gambiya ya rubuta. Hakan ya biyo bayan tarihin rayuwar Sabally, da gwagwarmayar da ya sha don samun nasara a rayuwa. Bakary Sonko ne ya shirya shi kuma ya. bada umarni.[1][2][3]

  • Monica Davies
  • Umar Cham
  • Lamin Saho
  • Ebrima Correa
  • Mbaye Bittaye
  • Bubacarr Touray
  • Fatou S. Bojang
  • Papis Kebba Jobbareth
  • Sheikh Tijjan Sonko

Matashin da ya yi aiki tukuru don ilmantar da kansa ta hanyar Jami'a sakamakon fitowar sa daga matalauta, ya kawo sauyi a cikin al'umma da kasa baki daya tare da zaburar da matasan da ke bayansa ta hanyar labarinsa.[2]

A Kyautar Fina-Finan Na Musamman (SMA) 2018, Jangi Jollof ya lashe kyautuka biyu: Monica Davies ta lashe Mafi kyawun Jarumin Mata, kuma Momodou Sabally ya lashe Mafi kyawun Labari ko Screenplay.[4]

  1. ↑ Jarju, Momodou (2018-06-20). "Movie: Former Gambian SG sets to Launch "Jangi Jollof"". The Upright (in Turanci). Archived from the original on 2019-10-07. Retrieved 2019-10-07.
  2. 1 2 "Gunjur News Online | @Gunjur - The Voice of Dabanani". Gunjur Online (in Turanci). Archived from the original on 2019-10-07. Retrieved 2019-10-07.
  3. ↑ "Sabally launches first movie Jangi Jollof". The Standard Newspaper (in Turanci). 2018-07-04. Retrieved 2019-10-07.
  4. ↑ Camara, Fatu (2018-12-05). "The Gambia's First Biopic Grabs Honours at Special Movie Awards". The Fatu Network (in Turanci). Archived from the original on 2021-11-05. Retrieved 2019-10-07.