Jaouad Zairi
Appearance
Jaouad Zairi[1] (Larabci: جواد الزايري; an haife shi 17 Afrilu 1982), ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Morocco wanda ya taka leda a matsayin winger. Ya buga wa tawagar kasar Morocco wasa tsakanin shekarar 2000 zuwa 2009, inda ya buga wasanni, 34 ya kuma ci kwallaye shida.[2]
Nazari
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://web.archive.org/web/20110126144518/http://www.sports-reference.com/olympics/athletes/za/jawad-zairi-1.html
- ↑ https://web.archive.org/web/20110126144518/http://www.sports-reference.com/olympics/athletes/za/jawad-zairi-1.html
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.