Japan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nippon-koku (jp) Mulki Japan (ha)
Tutar Japan
Taswirar Japan
yaren kasa Japananci
baban birne
yawan mutanen kasa
Tokyo
13,617,445 2016)
tsarin kasa mulki
sarki Akihito
firaminista Shinzo Abe
fadin kasa 377,972 km²
yawan mutanei
uwrin damutane suke da zama
126.7 miliyan (2006)
108 loj./km²
kudin kasa Yen
kudin dayake shiga kasa a shekara 5,167,000,000,000 $ (2018)
kudin da kuwane mutun yake samu a shekara 40,849 $ (2018)
ISO-3166 (Yanar gizo) .jp
banbancin lukaci +9 (UTC)
rane +9 (UTC)
lambar wayar taraho na kasa da kasa +81
Majalisar Japan.

Japan kasa ne Wanda tsibiri ne, dake a gabashin nahiyar Asiya. Japan tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 377,972. Japan tana da yawan jama'a 126,672,000, bisa ga jimillar shekarar 2017. Babban birnin Japan, Tokyo ne. Japan tana da tsibiri da yawa, fiye da 6,800; babbar tsibirin Japan, su ne Honshu, Hokkaido, Kyushu kuma da Shikoku.

Japan ta samu yancin kanta a karni na bakwai bayan haifuwar Annabi Isa (A.S).

Sarkin Japan Akihito ne daga shekarar 1989. Firaministan Japan Shinzo Abe ne daga 2012; mataimakin firaminista Taro Aso ne daga 2012.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia.PNG

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia.png

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east.svg

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia.PNG

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia.png

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha