Jump to content

Jeanine Nibizi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jeanine Nibizi
Minister of Justice (en) Fassara

28 ga Yuni, 2020 -
Rayuwa
ƙasa Burundi
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Jeanine Nibizi 'yar siyasa ce 'yar Burundi wacce ta kasance Ministar Shari'a kuma mai kiyaye hatimin gwamnati daga shekarun 2020 [1] [2] zuwa 2022. Kafin ta hau wannan matsayi, ta yi aiki a matsayin Daraktar gidan yarin Gitega. [3]

  1. Ngendakumana, Evrard (2021-04-26). "BURUNDI-PRISON/RELEASE". Reuters Pictures. Retrieved 2023-11-22.
  2. Iradukunda, Espoir (2021-07-13). "Burundi's minister of justice fires magistrates over corruption allegations". Inside Burundi (in Turanci). Archived from the original on 2023-11-22. Retrieved 2023-11-22.
  3. Muhame, Giles (2020-06-29). "Burundi: Albert Shingiro Named Foreign Affairs Minister as New Cabinet is Named". ChimpReports (in Turanci). Retrieved 2023-12-28.