Jeffrey Schlupp
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Hamburg, 23 Disamba 1992 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Jamus Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
Oakgrove School (en) Loughborough College (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
wing half (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Lamban wasa | 15 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 178 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Jeffrey Schlupp (an haife shi ranar 23 ga watan Disamba, 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke buga wa kungiyar Celtic ta Firimiya ta Scotland, a aro daga kulob din Crystal Palace . de Dan wasa ne mai amfani,Schlupp ya taka leda a matsayin dan wasan hagu, dan wasan tsakiya, dan wasan hagu ko na gaba acikin aikinsa.
Wani samfurin makarantar Leicester City, Schlupp ya fara bugawa a shekarar 2011 bayan taƙaitaccen aro ga Brentford a League One . Ya cigaba da buga wasanni 150 a kulob din, inda ya lashe gasar zakarun EFL a 2013-14 da kuma Premier League a shekara ta 2015-16. Acikin shekarar 2017, Crystal Palace ta sanya hannu a kansa, wanda ya buga wasanni sama da 200.
An haife shi a Jamus kuma ya girma a Ingila, Schlupp ya fara buga wa Ghana wasa a shekara ta 2011,kuma ya buga wasanni 20 a cikin shekaru goma masu zuwa.