Jennifer Mhlanga
Appearance
| |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Zimbabwe | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Jennifer Mhlanga 'yar siyasar ƙasar Zimbabwe ce. [1] Ita ce a halin yanzu mataimakiyar ministar harkokin mata, al'umma da kuma SMEs na Zimbabwe kuma 'yar majalisa. Ita ma mamba ce ta ZANU-PF. [2] [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Who's who". Parliament of Zimbabwe (in Turanci). Archived from the original on 2024-02-20. Retrieved 2024-02-21.
- ↑ "Govt to avail working spaces for SMEs – #Asakhe – CITE" (in Turanci). Retrieved 2024-02-21.