Jump to content

Jenny Hansson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Jenny Hansson
Rayuwa
Cikakken suna Jenny Hansson
Haihuwa Gällivare (en) Fassara, 26 ga Augusta, 1980 (45 shekaru)
ƙasa Sweden
Sana'a
Sana'a cross-country skier (en) Fassara

Jenny Hansson, an haife ta ne a ranar 26 ga watan Agustan shekara ta 1980, tsohuwar 'yar wasan tseren kankara ce ta Sweden wacce ta yi gasa tsakanin shekara ta 2002 da 2013. Mafi kyawun wasan ta, shine gasar cin kofin duniya, a inda ta zo ta uku a cikin 4 × 5 km a Sweden a watan Nuwamba 2008. Hansson ya fi kyawonbwasan ta na mutum-daya, shine a inda ta zo a matsayin na 39 a cikin taron kilomita 10 a Switzerland a 2007. Ta lashe Birkebeinerrennet a shekara ta 2010, kuma a shekara ta 2011 ta lashe tseren mata a tseren tseren kankara na Vasaloppet . A shekara ta 2011, ta lashe Tjejvasan . [1]  

Ta sanar da ritayar ta daga tseren kankara a ranar 31 ga Mayu 2013. [2]

Sakamakon tseren kankara

[gyara sashe | gyara masomin]

Dukkanin sakamakon sun samo asali ne daga Ƙungiyar Ski ta Duniya (FIS) . [3]

Gasar cin Kofin Duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Matsayin kakar wasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Lokacin   Shekaru   Matsayi na horo Matsayi na yawon shakatawa na kankara
Gabaɗaya Tsakanin Gudun daji Budewa ta Arewa
Hasumiyar Ski
Gasar cin kofin duniya
2005 25 NC NC - N/A N/A N/A
2008 26 NC NC NC N/A 38 -
2009 29 NC NC NC N/A DNF -
2011 31 NC NC - - - -
2012 32 NC NC - - - -
2013 33 NC NC - - - -
  • 1 podium - (1 RL)
  1. "Tjejvasan" (PDF) (in Swedish). Vasloppet. Archived from the original (PDF) on 3 November 2014. Retrieved 1 February 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. Jörgen Brink och Jenny Hansson vann Vasaloppet 2011 Error in Webarchive template: Empty url. Vasaloppet official results site (in Swedish)
  3. "HANSSON Jenny". FIS-Ski. International Ski Federation. Retrieved 13 December 2019.