Jephthah Foingha
Appearance
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 - Israel Sunny-Goli → District: Brass/Nembe
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015 District: Brass/Nembe | |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Mutuwa | 2024 | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Jephthah Foingha dan siyasar Najeriya ne wanda ya wakilci mazabar tarayya ta Brass/Nembe na jihar Bayelsa a majalisar wakilai ta kasa ta 7 da ta 8 daga 2011 zuwa 2019, karkashin jam'iyyar People's Democratic Party (PDP).[1][2][3]
Bayanan baya da farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Jephthah Foingha ya fito daga Nembe, Jihar Bayelsa.[4]
Fagen siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zabi Foingha a matsayin dan majalisar wakilai a 2011 kuma an sake zabe a 2015, yana wakiltar mazabar tarayya ta Brass/Nembe, jihar Bayelsa, Najeriya.[5]
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Jephthah ya rasu a shekara ta 2024, kuma an dauki mutuwarsa a matsayin rashi ga al’ummar Nembe da kuma al’ummar Ijaw.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-04
- ↑ Hon. Jephthah Foingha biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2025-01-04
- ↑ vanguard (2014-10-02). "Bayelsa: Raging internal discord". Vanguard News. Retrieved 2025-01-04
- ↑ "Hon. Jephthah Foingha biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2025-01-04
- ↑ eribake, akintayo (2014-09-27). "Zoning arrangement truncates NASS members' return bid in Bayelsa". Vanguard News. Retrieved 2025-01-04
- ↑ tnnonline (2024-03-21). "Jephthah's Death, Great Loss To Nembe, Ijaw Nation, Says Degi". TNN Newspaper. Retrieved 2025-01-04