Jump to content

Jeremiah Umaru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jeremiah Umaru
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Umaru Jeremiah ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka yana wakiltar mazaɓar Akwanga/ Naarawa Eggon/Wamba a majalisar wakilai ta tarayya ta 10. [1] [2] [3]

  1. Johnson, Chris (2024-03-15). "Rep Umaru proposes constitutional amendment for new constituency in Nasarawa North". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. Nwafor (2024-03-06). "Reps seek establishment of medical center in Wamba". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  3. David (2024-09-12). "Security is a collective responsibility, says Rep Umaru at peace summit in Akwanga". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.