Jeremy Wisten
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 9 Oktoba 2002 | ||||||||||||||||||
| Mutuwa | 24 Oktoba 2020 | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Jeremy Wisten[1] (An haife shi ranar 9 ga watan Oktoba, 2002 - 24 ga watan Oktoba, 2020).[2] Dan wasan kwallon kafa ne dan kasar Malawi-Ingilishi wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya.[3]
Rayuwar Farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Wisten a Lilongwe, Malawi, a cikin Oktoba 2002, kuma ya koma Ingila a shekara mai zuwa, ya zauna a (Trafford), Greater Manchester.[4] Ya girma yana goyon bayan Manchester United.
Tsarin Wasansa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kasance Dan wasan baya mai kafa biyu, Wisten zai iya taka leda a ko'ina a cikin tsaron gida, kuma yana kama da tsohon dan wasan bayan Manchester City wato Vincent kampany.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.manchestereveningnews.co.uk/news/greater-manchester-news/teen-who-found-difficult-after-22107253
- ↑ https://www.bbc.co.uk/news/uk-england-manchester-59214647
- ↑ https://theathletic.com/2939324/2021/11/09/jeremy-wisten-inquest-matthew-langton-football/
- ↑ https://web.archive.org/web/20201101135104/https://altrinchamfc.com/news/tragic-loss-of-former-altrincham-fc-juniors-player
- ↑ https://theathletic.com/2161141/2020/10/27/jeremy-wisten-manchester-city/