Jump to content

Jerin Gundumomi dake Karamar Hukumar Potiskum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wannan jerin ne na Gundumomi (wato wards a Turanci) da ke a cikin ƙaramar hukumar Potiskum dake a jihar Yobe a kasar Najeriya.

  1. Dogo Nini
  2. Dogo Tebo
  3. Mamudo
  4. Hausawa
  5. Danchuwa/Bula
  6. Bolewa 'a'
  7. Bolewa 'b'
  8. Ngajin/Alaraba
  9. Bare-bare/Bawuya/Lailai/Dumbulwa

10. Yarimaram/Garin daye/Badejo/Nahuta[1]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-10-15. Retrieved 2022-10-15.