Jerin Gundumomi dake Karamar hukumar Fune a Jihar Yobe Najeriya
Appearance
Jerin Gundumomi (wato wards a Turanci) da ke cikin ƙaramar hukumar Fune dake jihar Yobe a kasar Najeriya.
Gundumomi
[gyara sashe | gyara masomin]- Abakire/NgenIshengele/Shamka[1]
- Borno Kiji/Ngarho/Bebbende
- Daura/Bulanyiwa/Dubbul/Bauwa
- Dogon Kuka/Gishiwari/Gununu
- Fune/Ngelzarma/Milbiyar/Lawan Kalam
- Gaba Tasha/Aigada/Dumbulwa
- Jajere/Banellewa/Babbare
- Gudugurka/Marmar I
- Kollere/Kafaje
- Damagun Town
- Alagarno
- Kayeri
- Mashio