Jump to content

Jerin Jami'o'in Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Ibadan, babban kofa

Wannan shine jerin jamio'in Najeriya . Najeriya nada tsarin jihohi talatin da shidda 36 da kuma babban birnin tarayya . Sakamakon samuwar arzikin man fetur a shekarar dubu daya da dari tara da Saba'in1970, an fadada matakin karatun manyan makarantu zuwa kowane yanki na Najeriya. [1] [2] A baya gwamnatin tarayya da na jihohi ne kawai hukumomin da aka ba wa lasisin gudanar da jami'o'i. Awani lokaci cen baya, an fadada ba da lasisi ga daidaikun mutane, ƙungiyoyin jama'a da ƙungiyoyin addini don kafa jami'o'i masu zaman kansu a cikin ƙasar Nigeria.

Hukumar Kula da Jami'o'i ta Kasa (NUC) ita ce babbar hukumar da take tabbatar da daidaito da kuma tsara damar shiga kowace jami'a a Najeriya.

Manyan Jami'o'in Tarayya

[gyara sashe | gyara masomin]
Suna Jihar da suke Gajerun Haruffa Gari Ma'aikatar Kula Shekarar Kafa
Jami'ar Abubakar Tafawa BalewaBauchi.ATBUBauchiTarayya1980
Jami'ar Ahmadu BelloKaduna.[3]ABUZariyaTarayya1962
Jami'ar Tarayya Alex Ekwueme, Ndufu Alike IkwoEbonyiAE-FUNAIIkwoTarayya2011
Jami'ar BayeroKanoBUKKanoTarayya1977
Jami'ar Noma ta Tarayya, AbeokutaOgunFUNAABAbeokutaTarayya1988
Jami'ar Fasaha ta Tarayya, KachiaKadunaFUASKKachiaTarayya2025
Jami'ar Tarayya Birnin KebbiKebbiFUBKBirnin KebbiTarayya2013
Jami'ar Tarayya DutseJigawaFUDDutseTarayya2011
Jami'ar Tarayya Dutsin-MaKatsinaFUDMDutsin-MaTarayya2011
Jami'ar Tarayya GashuaYobeFUGASHUAGashuaTarayya2013
Jami'ar Tarayya GusauZamfaraFUGUSGusauTarayya2013
Jami'ar Tarayya KashereGombeFUKKashereTarayya2011
Jami'ar Tarayya LokojaKogiFULLokojaTarayya2011
Jami'ar Noma ta Tarayya, LafiaNasarawaFULAFIALafiaTarayya2010
Jami'ar Kwadago ta Tarayya, EffurunDeltaFUPREEffurunTarayya2007
Jami'ar Fasaha ta Tarayya, AkureOndoFUTAAkureTarayya1981
Jami'ar Fasaha ta Tarayya, MinnaNejaFUTMINMinnaTarayya1983
Jami'ar Fasaha ta Tarayya, OwerriImoFUTOOwerriTarayya1981
Jami'ar Tarayya OtuokeBayelsaFUOOtuokeTarayya2011
Jami'ar Tarayya Oye-EkitiEkitiFUOYEOye-EkitiTarayya2011
Jami'ar Tarayya WukariTarabaFUWWukariTarayya2011
Jami'ar Noma ta Michael Okpara, UmudikeAbiaMOUAUUmudikeTarayya1992
Jami'ar Modibbo Adama, YolaAdamawaMAUYolaTarayya1981
Jami'ar Buɗe ta Tarayya ta NajeriyaLegasNOUNTsibirin VictoriaTarayya1983
Jami'ar Nnamdi AzikiweAnambraUNIZIKAwkaTarayya1992
Jami'ar Obafemi AwolowoOsunOAUIle IfeTarayya1961
Jami'ar AbujaBabban Birnin TarayyaUNIABUJAGwagwaladaTarayya1988
Jami'ar Noma ta Tarayya, MakurdiBenueUAMMakurdiTarayya1988
Jami'ar BeninEdoUNIBENBirnin BeninTarayya1970
Jami'ar CalabarCross RiverUNICALCalabarTarayya1975
Jami'ar IbadanOyoUIIbadanTarayya1948
Jami'ar IlorinKwaraUNILORINIlorinTarayya1975
Jami'ar JosFilatoUNIJOSJosTarayya1971
Jami'ar LegasLegasUNILAGAkokaTarayya1962
Jami'ar MaiduguriBornoUNIMAIDMaiduguriTarayya1975
Jami'ar Najeriya, NsukkaEnuguUNNNsukkaTarayya1955
Jami'ar FatakwalRibasUNIPORTFatakwalTarayya1975
Jami'ar UyoAkwa IbomUNIUYOUyoTarayya1991
Jami'ar Usmanu DanfodiyoSakkwatoUDUSSakkwatoTarayya1975

Jami'o'in Jihohi

[gyara sashe | gyara masomin]
Suna Jihar da suke Gajerun Haruffa Gari Tallafi Shekarar Kafa
Jami'ar Abdulkadir KureNejaAKUMMinnaJihar2023
Jami'ar Jihar AbiaAbiaABSUUturuJihar1981
Jami'ar Jihar AdamawaAdamawaADSUMubiJihar2002
Jami'ar Adekunle AjasinOndoAAUAAkungba-AkokoJihar1999
Jami'ar Jihar Akwa Ibom (tsohuwar Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Akwa Ibom)Akwa IbomAKSUUyoJihar2010
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko DangoteKanoADUSTECHWudilJihar2001
Jami'ar Ambrose AlliEdoAAUEkpomaJihar1981
Jami'ar Jihar BauchiBauchiBASUGGadauJihar2012
Jami'ar Kiwon Lafiya ta Jihar BayelsaBayelsaBMUYenagoaJihar2018
Jami'ar Jihar BenueBenueBSUMakurdiJihar1992
Jami'ar Jihar BornoBornoBOSUMaiduguriJihar2016
Jami'ar Bukar Abba IbrahimYobeYSUDamaturuJihar2006
Jami'ar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu (tsohuwar Jami'ar Jihar Anambra)AnambraANSUUliJihar2000
Jami'ar Jihar Cross River (tsohuwar Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Cross River)Cross RiverUNICROSSEkpo-Abasi, CalabarJihar2002
Jami'ar Jihar Delta, AbrakaDeltaDELSUAbrakaJihar1992
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar DeltaDeltaDSPZOzoroJihar2021
Jami'ar Dennis OsadebayDeltaDOUAsabaJihar2021
Jami'ar Jihar EbonyiEbonyiEBSUAbakalikiJihar1996
Jami'ar Jihar Edo, UzairueEdoEDSUIyamhoJihar2016
Jami'ar Jihar EkitiEkitiEKSUAdo EkitiJihar1981 (ta koma wannan suna tun 2011)
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Enugu (tsohuwar Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Anambra)EnuguESUTEnuguJihar1979
Jami'ar Jihar GombeGombeGSUGombeJihar2004
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Gombe, KumoGombeGSUSTKumoJihar2017
Jami'ar Ibrahim Badamasi BabangidaNejaIBBULLapaiJihar2005
Jami'ar Ilimi ta Ignatius AjuruRibasIAUEFatakwalJihar1971 (ta samu matsayin jami'a a 2009)
Jami'ar Jihar ImoImoIMSUOwerriJihar1981
Jami'ar Jihar KadunaKadunaKASUKadunaJihar2004
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar KebbiKebbiKSUSTAAlieroJihar2006
Jami'ar Prince Abubakar AuduKogiPAAUAnyigbaJihar1999
Jami'ar Jihar KwaraKwaraKWASUMaleteJihar2009
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Ladoke AkintolaOyoLAUTECHOgbomosoJihar1990
Jami'ar Jihar LegasLegasLASUOjoJihar1983
Jami'ar Ilimi ta Jihar LegasLegasLASUEDIjanikinJihar1958 (ta samu matsayin jami'a a 2022)
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar LegasLegasLASUSTIkoroduJihar1977 (ta koma jami'a a 2021)
Jami'ar Jihar NasarawaNasarawaNSUKKeffiJihar2001
Jami'ar Yankin Neja DeltaBayelsaNDUAmassomaJihar2000
Jami'ar Olabisi OnabanjoOgunOOUAgo-IwoyeJihar1982
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Olusegun AgaguOndoOAUSTOkitipupaJihar2008
Jami'ar Jihar OsunOsunUNIOSUNOsogboJihar2006
Jami'ar Jihar FilatoFilatoPLASUBokkosJihar2005
Jami'ar Jihar RibasRibasRIVSUFatakwalJihar1972 (ta zama jami'a a 1980)
Jami'ar Sule LamidoJigawaSLUKafin-HausaJihar2013
Jami'ar Ilimi ta Tai SolarinOgunTASUEDIjebu OdeJihar1978 (ta samu matsayin jami'a a 2005)
Jami'ar Jihar TarabaTarabaTSUJalingoJihar2011
Jami'ar Umaru Musa Yar'aduaKatsinaUMYUKatsinaJihar2006
Jami'ar Jihar SakkwatoSakkwatoSSUSakkwatoJihar2009
Jami'ar DeltaDeltaUNIDELAgborJihar2021
Jami'ar Yusuf Maitama Sule, KanoKanoYUMSUKKanoJihar2012
Jami'ar Jihar ZamfaraZamfaraZSUTalata MafaraJihar2018

Jami'o'in Runduna

[gyara sashe | gyara masomin]
Suna Jihar da suke Gajerun Haruffa Gari Tallafi Shekarar Kafa
Jami'ar Sojin Sama ta NajeriyaKadunaAFITKadunaSoja1977 (ta zama jami'a a 2018)
Jami'ar Harkokin Teku ta NajeriyaDeltaNMUWarriSoja2018
Jami'ar ‘Yan Sanda ta Najeriya, WudilKanoPOLACWudil‘Yan Sanda2013
Jami'ar Sojin Kasa ta Najeriya, BiuBornoNUABBiuSoja2018
Jami'ar Tsaron NajeriyaKadunaNDAKadunaSoja1964

Jami'o'in Masu Zaman Kansu

[gyara sashe | gyara masomin]
Suna Jihar da suke Gajerun Haruffa Gari Tallafi Shekarar Kafa
Jami'ar AchieversOndoACOwoMai Zaman Kanta2007
Jami'ar AdelekeOsunAUEEdeMai Zaman Kanta2010
Jami'ar Afe BabalolaEkitiABUADAdo-EkitiMai Zaman Kanta2009
Jami'ar Afirka ta Kimiyya da FasahaBabban Birnin TarayyaAUSTAbujaMai Zaman Kanta2007
Jami'ar Ahman PategiKwaraAPUPategiMai Zaman Kanta2021
Jami'ar Ajayi CrowtherOyoACUOyoMai Zaman Kanta2005(Note 1)
Jami'ar Al-Ansar, MaiduguriBornoAUMMaiduguriMai Zaman Kanta2020
Jami'ar Al-HikmahKwaraAHUIlorinMai Zaman Kanta2005
Jami'ar Al-QalamKatsinaAUKKatsinaMai Zaman Kanta2005
American University of NigeriaAdamawaAUNYolaMai Zaman Kanta2005
Jami'ar AnchorLegasAyoboMai Zaman Kanta2014
Jami'ar Arthur JarvisCross RiverAJUAkpabuyoMai Zaman Kanta2016
Jami'ar Ave MariaNasarawaAMUPiyankoMai Zaman Kanta2021
Jami'ar BabcockOgunBUIlishan-RemoMai Zaman Kanta1959 (ta zama jami'a a 1999)
Jami'ar BazeBabban Birnin TarayyaBAZEAbujaMai Zaman Kanta2011
Jami'ar Bells ta Kimiyya da FasahaOgunBUTOtaMai Zaman Kanta2004
Jami'ar Benson IdahosaEdoBIUBirnin BeninMai Zaman Kanta2002
Jami'ar BowenOsunBUIwoMai Zaman Kanta2001
Jami'ar CalebLegasCUlIkoroduMai Zaman Kanta2008
Jami'ar CaritasEnuguEnuguMai Zaman Kanta2004[4]
CETEP City UniversityLegasYabaMai Zaman Kanta2005
Jami'ar ChrislandOgunCLUAbeokutaMai Zaman Kanta2015
Jami'ar ChristopherOgunMoweMai Zaman Kanta2015
Jami'ar CliffordAbiaCLUOwerrintaMai Zaman Kanta2016
Jami'ar Coal CityEnuguCCUEnuguMai Zaman Kanta2016
Jami'ar CovenantOgunCUOtaMai Zaman Kanta2002
Jami'ar CrawfordOgunIgbesaMai Zaman Kanta2005
Jami'ar CrescentOgunAbeokutaMai Zaman Kanta2005
Jami'ar Dominican, IbadanOyoDUIIbadanMai Zaman Kanta2016
Jami'ar BinghamNasarawaBUNew KaruMai Zaman Kanta2005
Jami'ar Edwin ClarkDeltaECUKiagbodoMai Zaman Kanta2015
Jami'ar ElizadeOndoEUIlara-MokinMai Zaman Kanta2012
Jami'ar Evangel, AkaezeEbonyiEUAAkaezeMai Zaman Kanta2012
Jami'ar FountainOsunFUOOsogboMai Zaman Kanta2007
Jami'ar Godfrey OkoyeEnuguGOUEnuguMai Zaman Kanta2009
Jami'ar GreenfieldKadunaGFUKadunaMai Zaman Kanta2019
Jami'ar GregoryAbiaGUUUturuMai Zaman Kanta2012
Jami'ar HallmarkOgunIjebu-IteleMai Zaman Kanta2015
Jami'ar HezekiahImoUmudiMai Zaman Kanta2015
Jami'ar IgbinedionEdoIUOOkadaMai Zaman Kanta1999
Jami'ar Joseph Ayo BabalolaOsunJABUIkeji-ArakejiMai Zaman Kanta2006
Jami'ar KhadijaJigawaKUMMajiaMai Zaman Kanta2021
Jami'ar KingsOsunKUOdeomuMai Zaman Kanta2015
Jami'ar KoladaisiOyoKUIbadanMai Zaman Kanta2015
Jami'ar KwararafaTarabaWukariMai Zaman Kanta2005
Jami'ar LandmarkKwaraLUOmu-AranMai Zaman Kanta2011
Jami'ar Lead CityOyoLCUIbadanMai Zaman Kanta2015
Jami'ar MadonnaRibasEleleMai Zaman Kanta1999
Jami'ar McPhersonOgunMCUSeriki-SetayoMai Zaman Kanta2012
Jami'ar MewarNasarawaMasakaMai Zaman Kanta2021
Jami'ar Michael da Cecilia IbruDeltaMCIUAgbara-OtorMai Zaman Kanta2015
Jami'ar Mountain TopOgunMTUMakogi ObaMai Zaman Kanta2015
Jami'ar MudiameEdoIrruaMai Zaman Kanta2021
Jami'ar Nile ta NajeriyaBabban Birnin TarayyaNUNAbujaMai Zaman Kanta2009[5]
Jami'ar Nok, KachiaKadunaNUKKachiaMai Zaman Kanta (yanzu Tarayya)2021-2025[6]
Jami'ar NovenaDeltaOgumeMai Zaman Kanta2005
Jami'ar ObongAkwa IbomObong NtakMai Zaman Kanta1997 (ta zama jami'a a 2007)
Jami'ar OduduwaOsunOUIIpetumoduMai Zaman Kanta2009
Jami'ar PAMO ta Kimiyya da Kiwon LafiyaRibasFatakwalMai Zaman Kanta2017
Pan-Atlantic UniversityLegasPAULekkiMai Zaman Kanta2002
Jami'ar PaulAnambraAwkaMai Zaman Kanta2009
Jami'ar PeacelandEnuguPUEEnuguMai Zaman Kanta2023
Jami'ar Precious CornerstoneOyoPCUIbadanMai Zaman Kanta2017
Jami'ar Redeemer's ta NajeriyaOsunRUNEdeMai Zaman Kanta2005
Jami'ar RenaissanceEnuguUgbawkaMai Zaman Kanta2005
Jami'ar RhemaAbiaAbaMai Zaman Kanta2009
Jami'ar RitmanAkwa IbomIkot EkpeneMai Zaman Kanta2015
Jami'ar SalemKogiLokojaMai Zaman Kanta2007
Jami'ar Samuel AdegboyegaEdoSAUOgwaMai Zaman Kanta2011
Skyline UniversityKanoSUNKanoMai Zaman Kanta2018
Jami'ar SummitKwaraOffaMai Zaman Kanta2015
Veritas UniversityBabban Birnin TarayyaVUNABwariMai Zaman Kanta2007
Jami'ar WesleyOndoWUOOndoMai Zaman Kanta2007
Jami'ar Western DeltaDeltaWDUOgharaMai Zaman Kanta2007
Jami'ar WestlandOsunWUIIwoMai Zaman Kanta2019
Jami'ar MkarBenueMkarMai Zaman Kanta2005
  1. Empty citation (help)
  2. Empty citation (help)
  3. "Governor of Kaduna State".
  4. "Caritas University Amorji-Nike Enugu". www.caritasuni.edu.ng. Retrieved 2022-05-24.
  5. "History of Nile University". Nile University (in Turanci). Retrieved 2022-05-30.
  6. "FG Converts Nok Varsity to Federal University of Applied Sciences". NUC (in Turanci). Retrieved 2025-03-23.