Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu Ƙaramar Hukumar Kumbotso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar hukumar kumbotso ta jahar Kano tana da Mazaɓu guda goma sha daya(11) a karkashinta.

Ga jerin sunayensu kamar haka;[1]

  1. Challawa
  2. Chiranchi
  3. Danbare
  4. Danmaliki
  5. Guringawa
  6. Kumbotso[2]
  7. Kureken sani
  8. Mariri
  9. Na'ibawa
  10. Panshekara
  11. Unguwar.