Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ɓagwai
Appearance
Karamar Hukumar Bagwai Ta jahar kano tanada mazabu goma (10) data ke Shugabanta Gasu kamar Haka.[1]
- Ɓagwai,
- Dangada,
- Gadanya,
- Gogori,
- Kiyawa,[2]
- Kwajali,
- Rimin dako,
- Romo,
- Sare-sare,
- Wuro baga.