Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ajingi
Appearance
Karamar Hukumar Ajingi dake jahar kano tanada mazabu goma (10) ga jerin sunayensu kamar haka.[1]
- Ajingi
- Balare
- Chula
- Dabin kanawa
- Dundun
- Gafasa[2]
- Gurduba
- Kunkurawa
- Toranke
- Ungawar bai.
Karamar Hukumar Ajingi dake jahar kano tanada mazabu goma (10) ga jerin sunayensu kamar haka.[1]